Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn

Prof. Isa Sadiq Abubakar: Dabarun kasar Sin na yakar cutar COVID-19 abubuwan koyi ne

Prof. Isa Sadiq Abubakar: Jihar Kano ta dukufa wajen dakile yaduwar COVID-19

Garzali Gali: Ina jin dadin karatu a China
Ra'ayoyinmu
• Bazuwar COVID-19 a fadin duniya laifin 'yan siyasar Amurka ne
Kwanan baya shahararren masanin Amurka Noam Chomsky ya bayyana yayin zantawarsa da manema labarai cewa, "Ya kamata shugabannin kasar Amurka su kula da hasarar rayukan al'ummun kasarsu, da ma na sauran al'ummun kasashen duniya."....
• Yan siyasar Amurka suna canja masifar da ta bullo daga indallahi zuwa masifar da suka haifar
Kwanan baya tsohon jakadan kasar Amurka dake kasar Sin Max Baucus ya bayyana cewa, yanzu a Amurka, daukacin mutane wadanda suke nuna ra'ayin goyon bayan kasar Sin suna damuwa matuka saboda kila su rasa rayukan su...
More>>
Duniya Ina Labari
• Xi Jinping ya jaddada tabbatar da gina zamantakewar al'umma mai matsakaicin karfi daga dukkan fannonii
Daga ranar 11 zuwa 12 ga wata, babban sakataren kwamitin kolin jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin kana shugaban kasar Xi Jinping, ya yi rangadi a biranen Datong da Taiyuan na lardin Shanxi na kasar...
More>>
Hotuna

Ga yadda sojoji mata masu aikin jinya suke samun horon ceton wadanda suka samu raunuka a daji

Gasar fid da gwani wajen ayyukan saka

Sansanin samar da ganyayen lambu a kudu maso gabashin kasar Sin

Zheng Fuping mai sana'ar kiwon dabbobi
More>>
Mafiya Karbuwa
Bidiyo
• Sama da zuriyoyi hudu: Ruhin aikin sa kai na dashe cikin wani iyali dake yankin Xicheng a Beijing

Akwai wata kungiyar mata masu aikin sa kai da ke yankin Xicheng na birnin Beijing, wadda ake kiranta "Xicheng Dama". Wadannan masu aikin sa kai na sanya jar riga da hula da jan kyalle a damtse, wadanda suke taimakawa wajen kiyaye tsaron al'umma da hidimtawa al'umma, ta yadda za su yi rayuwa hankali kwance. Galibin 'yan kungiyar "Xicheng Dama" sun fito daga irin ko wane iyalai da aka saba gani. A cikin shirinmu na yau, za mu gabatar muku da labarin kan zuriyoyi hudu na iyalin Wang Huili, wadanda dukkansu 'yan kungiyar ne.

More>>
• Prof. Isa Sadiq Abubakar: Dabarun kasar Sin na yakar cutar COVID-19 abubuwan koyi ne
A makon da ya gabata, wakilinmu Murtala Zhang ya zanta da Prof. Isa Sadiq Abubakar, babban darekta a cibiyar nazarin cututtuka dake yaduwa tsakanin al'umma a jami'ar BUK dake jihar Kano a tarayyar Najeriya, inda Prof. Isa Abubakar ya bayyana matukar kokarin da gwamnatin jihar Kano take yi domin dakile yaduwar cutar numfashi ta COVID-19. Har ma ya bada shawarwari....
More>>
• Masana ne kadai za su tabbatar da asalin kwayar cutar COVID-19
A 'yan kwanakin baya, wasu masana na kasar Australiya, wadanda suke nazarin ilmin kwayoyin cuta da na annoba sun bayyana cewa, har yanzu ba a samu shaidar dake tabbatar da zaton "kwayar cutar Korona ta bullo daga dakin gwaji" ba......
More>>
• La Liga ta rattaba hannu kan kwantiragi da kamfanin Douyin na Sin mai mallakar dandalin sada zumunta
Hukumar dake kula da gasar kwallon kafa ajin kwararru ta Italiya La Liga, ta amince da yin hadin gwiwa da kamfanin Douyin na Sin dake mallamar dandalin sada zumunta, matakin da zai baiwa kamfanin damar kasancewa abokin huldar La Liga a hukumance, daga yanzu zuwa watan Maris na shekarar 2021 dake tafe...
More>>
• Dalilin da ya sa aka ga bayan COVID-19 a birnin Wuhan

Bayan shafe sama da watanni 3 ana yaki da cutar, yanzu a birnin Wuhan dake yankin tsakiyar kasar Sin, da ya taba kasancewa inda cutar COVID-19 ta fi kamari, an sallami dukkan wadanda suka kamu da cutar COVID-19 dake kwance a asibiti, bayan sun warke, to, sai dai mene ne dalilin da ya sa ake samun wannan nasara a birnin. Sani Ibrahim, dalibi dake karatun digiri na 3 a birnin zai yi mana karin bayani dangane da batun.

More>>

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China